Lyrics: Mai Taimako Na by Solomon Lange
Ko cikin duhu (In the dark)
Ko cikin dare (Whether at Night)
Bazan ji tsoro ba (I will not be afraid)
Mai Ceto (My Saviour)
Oh ya Yesu Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)
Ko a Dutsen (On the mountain)
Ko cikin kwari (Or in the valley)
Kana tare dani (You are with Me)
Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)
Ko cikin Yaki (Even in times of war)
Ba Zaka yashe niba (You will not forsake me)
Masoyi Na, Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)
Hai na kira Sunan Ka (When I called upon Your name)
You heard my voice
And You lifted my head
Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na (My Helper)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be afraid)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji kunya ba (I will not be ashamed)

Ko acikin duhu (In the dark)
Ko cikin Dare (Or in the Night)
Bazan ji tsoro ba (I will not be afraid)
Eh eh, Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)
Ko cikin yaki (Even in times of war)
Ko cikin yunwa (or in times of hunger)
Ba Zaka yashe niba (You will not forsake me)
Ya Yesu, eh eh Masoyi Na (Oh Jesus My Lover)
Kai ka zanshe ni (You Redeemed me)
Daga aikin duhu (From the Works of Darkness)
Masoyi Na (My Lover)
Ai Kai Ne mai fansa ta (You are my Redeemer)
Duk wanda ya kira Sunan Ka (Whoever calls upon Your Name)
Baza yaji kunya ba (Will not be put to Shame)
Masoyi, Hai kai Ne Masoyi Mu (My Lover, You are Our Lover)
Mai Taimako Na, Mai Taimako Na (My Helper)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be afraid)
Mai Taimako Na, mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be ashamed)

Ba zan ji tsoro ba (I will not be afraid)
Mai Taimako Na (My Helper)
Bazan ji tsoro ba (I will not be afraid)
Kai Ne Mai Taimako Na (You are my Helper)